Hassan Abubakar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 11 Satumba 1970 (54 shekaru) |
Sana'a |
Mataimakin Air Marshal Hassan Bala Abubakar (an haife shi a ranar 11 ga watan Satumbar shekara ta 1970) mataimakin Air marshal ne na Najeriya wanda shi ne Babban Jami'in Air na Najeriya wanda Shugaba Bola Tinubu ya nada a ranar 19 ga watan Yunin shekara ta 2023 don ya gaji Air Marshal Isiaka Oladayo Amao.[1]